Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Lamorde ya yi wa 'yan majalisa raddi

Majalisar Dattawan Najeriya ta soma binciken zargin karkatar da kudi fiye da Naira biliyan dubu daya da ake yi wa shugaban Hukumar Yaki da Cin hanci da rashawa ta kasar, Ibrahim Lamorde.

Ya tattauna da abokin aikinmu Abdullahi Kaura Abubakar kan zarge zargen da ake masa