Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasa da wuta a Singapore

'Yan magana dai sun ce tsuntsun da ya ja ruwa, shi ruwa kan doka... amma ga alama wannan bai shafi masu wasan wuta a wani bikin da ake yi daddare a Singapore ba.

Suna wasan wutar ne a yayinda suke motsa jikinsu ko kuma suke shillo a sama.

Daya daga cikin irin wadannan masu wasan wuta, ita ce Karen Ng: