Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Barazanar 'yan fashin teku a Somalia

An yi gargadi game da bullar wata sabuwar matsalar 'yan fashi a kan teku a gabar ruwan Somalia, duk da kasancewar wata rundinar kasa da kasa da ke sintiri a yanki.

Shekaru shidda bayan ya ziyarci garin Eyl inda 'yan fashin na kan teku ke da karfi, wakilin BBC Andrew Harding ya koma yankin Puntland na Arewacin Somaliar, domin ganin halin da ake ciki.

Ga dai Ibrahim Isa da karin bayani: