Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa kasashen Larabawa suka juya wa 'yan gudun hijira baya ?

Jama'a da dama a yankin Gabas Ta Tsakiya na ci gaba da yin tambaya kan dalilan da suka sa ya zuwa yanzu kasashen yankin Gulf masu arzikin mai, suka juya wa 'yan gudun hijirar Syria baya. Ga dai rahoton Aichatou Moussa.