Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin kawar da 'yan fashi a dajin Falgore

A Najeriya, direbobin motocin da ke ratsa dajin Falgore a kan hanyarsu ta zuwa Jos daga Kano, suna kokawa da yawan fashi da makami a yankin. To sai dai rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce, za ta samar da jami'an tsaro a cikin dajin, domin magance matsalar. Yusuf Ibrahim Yakasai na daga cikin 'yan jaridar da suka bi 'yan sandan zuwa dajin na Falgore don ganin halin da ake ciki, ga kuma rahotonsa: