Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An gano kasusuwan halitta mai kama da mutum

A kasar Afirka ta Kudu kwararu suka gano kasusuwan wata halitta mai kama da mutum, wadda ba a san ta a da ba, wadda kuma ke binne 'yan uwanta da suka rasu. An gano kasusuwan ne a wani kogo, a arewa maso gabashin birnin Johannesburg. Masana kimiyyar na fatan za a kara samun haske kan asalin bil'adama. Ga rahoton Jimeh Saleh: