hajj
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana ci gaba da tantance wadanda suka rasu a Hajji

Mahukuntan Saudiyya sun kare kansu daga sukar da ake masu, bayan rasuwar mahajjata fiye da dari bakwai a jiya, a wani turmutsitsi. Najeriya ta yi watsi da kalaman wani babban jami'in Saudiyyar, wanda ya dora laifi a kan mahajjatan da ba sa bin umurni. Saudi Arabiyar ta yi alkawarin gudanar da bincike kan lamarin, wanda shine mafi muni a cikin shekaru ashirin da biyar.Ga rohoton Alhaji Diori Coulibaly: