Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya 26/09/15

A birnin Legas ko kudu maso yammacin Naijeriya, hada raguna fada ya zama al'ada , inda mutane kan taru dan kashe kwarkwatar idanunsu.

Sau tari - matasa kan sayi raguna domin layya, to amma su kan fiddo da su dan su kara da sauran dabbobi.

A bara har motar kirar Camry aka sa ga duk ragon da ya lashe gasar.

Wakilinmu na Legas Umar Shehu Elleman ya duba ma na yadda raguna kan shiga gasar iya fada, ga kuma rohonsa.