Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rikicin Syria ya da baibaiye taron MDD

Rikicin Syria dai na daya daga cikin batutuwan da suka kankane ajendar babban taron na Majalisar Dinikin Duniya. To sai dai bayan shekaru hudu na kazamin fada, ko yanzu zaa iya amfani da Diflomasiyya don kawo sauyi a siyasar da ke tattare da yakin na Syria? Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani: