Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Keken itacen gora a Ghana

A Afirka da Asiya ana amfani da gora wajen yin abubuwa da dama, irinsu darni, da rufin daki, da ma gidan kansa.

Gorar dai bata da tsada, ga kuma karko. A yanzu kuma, wasu masu basirar, suna amfani da gorar wajen kera kekuna a birnin Kumasi na Ghana.

Ga rahoton Suwaiba Ahmed: