Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Balarabiya mai amfani da jirgin kasa a London

Yin amfani da jiragen karkashin kasa a London a kullum wani abu ne da mutane miliyan takwas ke amfani da shi.

Amma dai London na da mutane da ke amfani da harsuna fiye da 100 na al'ummar kasashe da dama.

Ga labarin wata balarabiya mai suna Ahlam Akram