Amina Zakari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gane Mani Hanya

A filinmu na Gane Mani Hanya na wannan makon, Nasidi Adamu Yahaya ya tattauna da shugabar hukumar zaben Najeriya ta rikon-kwarya, Hajiya Amina Zakari. Sai dai ya fara da tambayar ta, ko yaya ta samu hukumar zaben bayan saukar Farfesa Attahiru Jega?