Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fim a kan Ebola a Nigeria

Yanzu haka ana shirya wani fim a Najeriya a kan bullar cutar Ebola a kasar a bara. Sunan fim din 93 Days, watau Kwanaki 93, kuma tauraron fim din, shi ne fittacen mai fitowa din nan a fina-finan Hollywood, Danny Glover da kuma wasu taurarun daga Najeriya. Ga dai Abdullahi Tanko Bala da karin bayani.