Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar karancin ruwa a biranen Indiya

Ana fama da babbar matsalar karancin ruwa a biranen Indiya - ko da kwa damina ta yi kyau sosai. Misali, al'ummar Bangalore ta ribanya a shekaru goma da suka wuce. To amma ba sami karuwar ruwan shan ba daidai da yawan mazauna birnin. Sai dai an bullo da wata sabuwar fasaha, ta koya wa jama'a yadda zasu yi tattalin ruwan. Ga Jimeh Saleh da karin bayyani: