Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shirin zaben shugaban kasa a Tanzania

A Tanzania ana shirin yin zaben shugaban kasar a ranar Lahadi mai zuwa. Daya daga cikin batutuwan da aka fi maida hankali a kansu a zaben shine na Tarayya tsakanin tsohuwar Tanganyika da tsibirin Zanzibar. Shekaru hamsin kenan da bangarorin biyu suka zama kasa guda. To amma a baya bayan nan ana tababa game da halaccin Tarayyar. Ga Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayyani: