Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ouattara zai san matsayinsa a Ivory Coast

Al'ummar na kada kuri'a a zaben shugaban kasa, inda shugaba Alassane Ouattara ke neman wa'adin mulki a karo na biyu. Masu aiko da rahotanni sun ce mutane ba su fito ba sosai a runfunan zabe. Ga rahoton da Badariyya Tijjani Kalarawi ta hada mana