Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masana sun ce jan nama na janyo cutar Kansa

Hukumar lafiya ta duniya ta ce, naman da aka sarrafa - misali na alade - na haddasa cutar kansa ko daji. Kuma cin nama na kara yiwuwar kamuwa da cutar. A yanzu hukumar lafiyar ta sa naman da aka sarrafa a aji guda da sinadarai irinsu plutonium da asbestos, masu janyo kansar. Ga rahoton Ummul Khairi Ibrahim: