Marie Konate
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kashi na uku a shirin Matan Afrika na BBC

A kashi na uku daga jerin rahotannin da mu ke kawo ma ku a kan gwarazan matan Afrika, wadanda ba faye jin duriyarsu ba. Yau za mu kawo ma ku hira ce da Marie Konate, wata 'yar kasuwa 'yar Ivory Coast, wadda ta kafa wani kamfani na samar da abincin yara mai gina jiki domin yaki da tamowa