Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kasuwar girar kanti na bunkasa sosai a Japan

Kasuwar girar kanti na bunkasa sosai a Japan. Za ka iya sayenta kusan a yawancin kantuna, da wuraren sayar da magunguna da dai sauransu. Yayin da hankalin matan ya karkata ga girar bogin, gwamnatin Japan na kara nuna damuwa game da illolin da ke tattare da lika irin wannan gira. Ga Badariyya Tijjani Kalarawi da karin bayyani: