Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Cocin kurame a kasar Uganda

A Uganda, wata tambayar da ake ita ce: ko ya kamata a tilasta wa 'yan sanda da nas-nas da kuma malaman makarantu koyon maganar kurame? Kungiyar kuramen ce ke yin kamfen ka'in da na'in a kan wannan batu.

Tuni wasu kungiyoyi a Ugandar suka shiga taimaka wa masu matsalar jin, da zummar ganin ba su zama saniyar ware ba. Ga rahoton Ummulklahir Ibrahim