ebola freetown
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Saliyo na shirin ban kwana da Ebola

Saliyo na shirye shiryen bayyana cewa ta rabu da Ebola, fiye da watanni goma sha takwas tun lokacin da annobar ta barke a kasar. Duk da cewa tuni an soma shagulgula, amma har yanzu dai ba a rabu da Bukar ba ... In ji ma'aikatan asibiti, kimanin kashi tamanin cikin dari na wadanda Ebolar bata hallaka ba, suna fama da matsalolin rashin lafiya. Ga rahoton Badariyyar Tijjani Kalarawi: