Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shugaba Issoufou ya kalubalanci Turai

Shugabannin Turai da na Afirka fiye da sittin sun tattauna a Malta, kan yadda za a dakile tudadar 'yan ci-ranin. An kafa gidauniya ta dala biliyan dari da miliyan dari takwas, don karfafa wa jama'a gwiwar su zauna kasashensu. To daga cikin mahalarta taron na Malta har da shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar. Ya gaya wa BBC yadda yake ganin za a iya shawo kan matsalar: