Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mutane suka tsere a harin Paris

Hoton da Daniel Psenny dan jaridar Le Monde ya dauka lokacin da mutane suke tserewa daga gidan rawa na Bataclan.

Ya dauki hoton ne daga kan hanyar Saint-Pierre Amelot a ranar 13 ga watan Nuwamba yan mintuna kafin karfe 10 na dare a agogon Paris.

Gargadi: Bidiyon na dauke da hotuna masu tada da hankali.

.