Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ghana na yunkurin inganta muhalli

Birnin Accra na Ghana ya yi kaurin-suna wajen gurbatar muhalli, amma kasar na yin amfani da wannan dama wajen inganta muhallin.