Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yunkurin inganta muhalli a Ghana

Birnin Accra na Ghana ya yi kaurin-suna wajen gurbatar muhalli, amma kasar na yin amfani da wannan dama wajen inganta muhallin.