Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mace da kamar maza a fannin Injiniya

Naadiya Moosajee 'yar birnin Cape Town da ke Afrika ta Kudu, tana matukar sha'awar kasuwanci da ya danganci mu'amala da jama'a, kuma ta kware akan aikin injiniya a fannin gine-gine.