Emmanuel and Antan Edet
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Najeriya za su sha dauri a Biritaniya

Wani dan Najeriya, wanda ya shafe shekaru fiye da 20 yana rayuwa a matsayin bawa a wani gida a nan London, ya yi bayani kan yadda 'yan sanda da hukumar kyautata jin dadin jamaa, suka ce ba za su taimaka ma shi ba.

Yanzu dai Hukumar 'yan sandan London ta amsa cewa wata dama ce ta kubuce ma ta, amma a farkon wannan makon, an hukunta iyayen gijinsa.

Ofonime Inuk, wanda ya nemi a boye fuskarsa, ya yi hira ta musamman da BBC...