Muhammadu Buhari, shugaban Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Dawo da Toll Gate a Najeriya

Image caption Ana fama da yawan hatsari akan titunan Nigeria

A wani mataki dake da nufin tabbatar da ingancin manyan hanyoyi a Najeriya gwamnatin tace za ta dawo da tsarin nan na karbar kudade daga masu ababen hawa akan manyan hanyoyi, wato 'Toll Gates'. To ko yaya kuke ganin alfanu, ko rashin alfanun dawo da Toll Gates a Najeriya?