Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tasirin faduwar farashin mai a duniya

Farashin man fetur ya yi faduwar da bai taba yi ba a cikin shekaru 11 da suka wuce.

Farashin danyen man, nau'in Brent ya fadi da kashi 20 cikin 100 tun farkon watan Disamba, bayan da kasashen kungiyar OPEC, suka ki yarda su rage yawan man da suke hakowa, duk da cewa man ya yi yawa a kasuwanni.

To ko me hakan ya ke nufi ga tattalin arzikin kasashen duniya? Ga rahoton Aichatou Moussa.