Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wasan kwallon keken Boris a Ghana

A Accra, kamar dai a birane dayawa a nahiyar Afirka, za ka ga nakasassu dayawa a kan tituna suna bara.

To sai dai abinda ya sha bambam a Accrar shi ne cewar, a ranar Lahadi da safe, nakasassun suna taruwa suna wasan kwallon keken Boris.

Kociyansu na fatan cewa, wata ran za a sa wannan wasan a gasar nakasasu ta Paralympic.

Ga dai Abdullahi Tanko Bala da karin bayyani: