Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kayan kwalliya na tsofaffi

Kafa sabon kamfani mai zaman kansa, ba haraka ce ta matasa kawai ba.

A nan Biritaniya kadai, yawan mutanen da suka zarta shekaru 65 da haifuwa, wadanda suka kafa kamfanoni na kansu, ya ninka har fiye da sau biyu a cikin shekaru hudun da suka wuce.

Kuma adadin nasu sai karuwa ya ke, kamar yadda Tricia Cusden, wadda ta kafa wani kamfanin sayar da kayan kwalliya, ke yin karin bayani: