Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An yanke wa wani mutumi hukuncin kisa a Kano

Wata babbar kotun shari'a a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ta yanke wa Abdulaziz Dauda wanda aka fi sani Abdul Inyass hukuncin kisa.

Kotun ta same shi da laifin kalaman batanci ga Annabi Muhammadu SAW, da kuma tayar da hankali.

Ga rahoton wakilinmu, Yusuf Ibrahim Yakasai daga Kano