Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Boko Haram sun kwace min gidaje biyu

Daga cikin dattawa a sansanin akwai Ya Ammuna, mai shekaru 100 da haihuwa.

Tsohowar har yanzu tana cikin bakin ciki saboda ‘yan Boko Haram sun karbe ma ta gidaje biyu a Bama.

Ga hirarta da Jimeh Saleh