Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwa a sansanin Dalori na 'yan gudun hijira

Rikicin Boko Haram a Najeriya ya janyo hasarar dubban rayukan jama'a, ya kuma sa wasu mutanen fiye da miliyan biyu barin muhallinsu. A yanzu galibinsu na zaune ne a sansanonin 'yan gudun hijira a kasar da kuma a kasashe makwabta. Sansanin Dalori da ke birnin Maiduguri, shi ne mafi girma daga cikin sansanonin 'yan gudun hijirar. Jimeh Saleh ya ziyarci Dalorin a kwanan nan, ga kuma rahotonsa na musamman: