Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Ina son shago na ya zama 'Starbucks' na Afrika'

Barkanmu da saduwa a cikin kashi na biyu na shirye-shiryenmu na musamman a kan matan Afrika. Cikin makonni takwas masu zuwa za mu kawo maku rahotanni a kan mata masu sana'o'i a Afrika na wannan zamani.

A wannan karon mun tattauna ne da Fabienne Dervain a kasar Ivory Coast - wacca ta ke son yin zarra a fannin sayar da gahawa a Afrika ta Yamma.