Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shazam: Tagwayen biranen mawaka

Matsala ce da aka saba fuskanta. Sai mutum ya ji wakar da yake so, amma ya kasa gane yadda zai samo ta. A baya nemo wakar na da wahala. Amma a yanzu fasaha ta warware matsalar.

A yanzu akwai manhaja a wayar salula da za ta iya gaya maka sunan wakar. Daya daga cikin manhajar sunan ta -Shazam- kuma manhajar ta bai wa BBC damar binciko wakoki a cikin watan Nuwamba, inda muka yi nazarin sakamakon da aka samu - abin da ya bayar da damar tara wani kundi domin binciko 'musical twin town'..., ga karin bayani daga bakin Aliyu Tanko