Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Tesla: Motar da ke amsa kira'

Ko za a iya cewa nesa ta zo kusa game da yin zirga-zirgar yau da kullum a motoci masu amfani da wutar lantarki, masu tuka kansu da kansu?

Mutumen da ya kirkiro PayPal, watau Elon Musk, a yanzu yana saka jarinsa ne wajen kirkiro da irin wannan motar, da kuma tafiya zuwa sararin samaniya.

Kuma a ganinsa, nan ba da jimawa ba, motocin marasa matuki za su zama ruwan dare gama duniya. Ga dai rahoton Haruna Tangaza.