Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makamashin hasken rana aLas Vegas

Makamashin hasken rana na tashe sosai a Amurka. Kusan gidaje miliyan biyar na da farantan sola a rufinsu. Birnin Las Vegas yana daya daga cikin biranen da suka fi amfani da makamashin hasken ranar.

To sai dai akwai yiwuwar wannan bunkasa za ta ragu, saboda shirin hukumomi na janye tallafin da suke bai wa masu amfani da irin wannan makamashin.

Ga Abdullahi Tanko Bala da karin bayyani: