sudan boat
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dattijo mai kera kwale-kwale a Sudan

Kera kwale-kwalen icce, sana'a ce da aka kwashe shekaru aru-aru ana yi a Sudan. Ana amfani da kananan jiragen ruwan wajen yin kasuwanci a kogin Nilu.

To amma a yanzu wannan sana'a na gab da bacewa saboda gogayyar kasuwanci da kwale-kwalen karfe masu araha da kuma farinjini. Ga dai rahoton Suwaiba Ahmed: