Pakistan women on wheels
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kamfe don mata su tuka babur a Pakistan

A lardi mafi girma a Pakistan, watau Punjab, an kaddamar da kamfen din karfafa wa mata gwiwar tuka babura.

Galibi an dauka haramun ne mace ta tuka babur a kasar. To amma a kwanan nan an kafa tarihi, inda wasu mata dari da hamsin suka tuka baburan, a lokacin bikin kaddamar da shirin 'mata a kan babur' - ko kuma Wow.

Ga Mansur Liman da karin bayyani: