dalori
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda 'yan Boko Haram suka kai harin Dalori

A Najeriya akalla mutane sittin da biyar sun hallaka, a harin da 'yan Boko Haram suka kai a ranar Asabar, a kauyen Dalori, kusa da birnin Maiduguri. Wadanda suka tsira sun bayyana yadda maharan suka kwashe kusan sa'o'i hudu suna harbe-harbe da kone-kone, da kuma tada bama-bamai. Daga Abuja ga rahoton Abdullahi Kaura Abubakar: