buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ba zan rage darajar Naira ba, in ji Buhari

Shugaban Najeria Muhammadu Buhari ya jaddada aniyar gwamnatinsa ta ganin bayan ta'adannaci da kuma cin hanci da rashawa a kasar.

Ya fadi hakan ne dazu a nan London a wata hira ta musamman da shugaban Sasashen Hausa na BBC Mansur Liman .