Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Damisa ta jikkata mutane a Indiya

'Yan magana dai sun ce idan tsotsayi ya wuni, to ba ya kwana...Wata damisa ta jikatta mutane shidda, bayan ta kutsa cikin wata makaranta a wani gari da ke da nisan kilomita ashirin da biyar daga birnin Bangalore na India.

Ga dai Aichatou Moussa da karin bayani. Sai dai wasu hotuna a cikin rahoton za su iya tayar ma ku da hankali.