Pandora Hodge
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mace mai gidan kallo a Liberiya

A jerin shirye-shiryen da muke kawo muku kan Mata a Afirka, yau za mu kawo muku Pandora Hodge, mai shekaru 27 da haihuwa a duniya wacce ta mallaki gidan kallo a kasar Liberia.