Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan Kamaru sun dukufa wajen cin gwazarma

A yankin Afirka na kudu da hamadar Sahara miliyoyin yara ne ke fama da yunwa, ko kuma rashin abinci mai gina jiki. Yake-yake, da fari, na daga cikin abubuwan da ke kara janyo matsalar.

To amma a Kamaru ana karfafa wa jama'a gwiwar su ci gwazarma, wadda aka gano tana kunshe da muhimman sinadarai masu gina jiki.

Ga dai Abdullahi Tanko Bala da karin bayyani: