paralysis
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Likotoci a Poland na kokarin taimaka wa nakasassu

Wasu kwararrun likitoci a Poland suna neman mutane biyu masu fama da nakasa, daga ko'ina a duniya, wadanda za su taimaka wa su sake yin tafiya.

Likitocin za su gwada wata sabuwar fasaha ce ta yin dashe.

A dubu biyu da sha hudu likitocin sun bada sanarwar cewa, wani nakasashe ya koma yin tafiya, bayan sun yi amfani da kwayoyin halittu daga hancinsa, wajen gyara kashin bayansa.

Ga Abdullahi Tanko Bala da karin bayyani: