tunisia women
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata a Tunisia na neman 'yancinsu

Yau ce ranar mata ta duniya. Albarkacin yau din, bari mu je kasar Tunisia, wadda ke kan gaba a tsakankanin kasashen Larabawa, wajen kare hakkin matan.

Shekaru biyar bayan juyin juya halin da aka yi a kasar, an zaci cewa matan za su kara samun cigaba.

To amma binciken da aka gudanar a baya bayan nan ya nuna cewa, kusan rabin mata a Tunisiyar suna fuskantar kunci. Ga rahoton Suwaiba Ahmed: