Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Su wanene jaruman Kannywood a 2016 ?

Fitaccen dan wasan Fina-finan Hausa, wato Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya lashe kyautar jarumin jarumai a karo na biyu a jere.

An sanar da hakan ne a wajen taron karrama 'yan Fim da aka yi ranar Asabar da daddare a Abuja, babban birnin Najeriya.Kazalika Nafisa Abdullahi ce ta yi nasarar zama jarumar jarumai a bangaren mata.

Haruna Shehu Tangaza ya halarci bukin ga kuma rahotonsa: