russia syria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dakarun Rasha na janyewa daga Syria

Mayakan saman Rasha sun samu kyakyawan tarbe a gida, bayan shugaba Vladimir Putin ya umarci sojojin kasar da su fara janyewa daga Syria. Matakin da Mr Putin din ya dauka dai, ya ba shugabannin kasashen duniya mamaki. Yanzu dai ana saka ayar tambaya a kan irin abubuwan da Rashar ta cimma a Syria da kuma yadda janyewar sojojinta za ta shafi tattaunawar zaman lafiyar da aka fara a wannan makon a Geneva. Ga rahoton Aliyu Tanko