Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abin da muka shirya wa matasa - Dalong

A cikin makon nan ne ministan Matasa da wasanni na Nigeria, Barrister Solomon Dalung ya gabatar da wata kasida a taron kasashen Afrika dake cikin kungiyar kwamanwelz ,renon Birtaniya a nan London. Taken kasidar shi ne yin amfani da yawan al'ummar Afrika domin kawo alheri ga nahiyar ta Afrika. Ga tattaunawarsa da Aliyu Abdullahi Tanko